Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – ya ruwaito cewa: Da karfe biyar na safiyar yau, an gudanar da taron yin sallar jana'iza a kan jiki mai tsarki na jagora shahidin al'umma a Harami Mai Tsarki na Imam Ali bn Abi Talib (AS).
An gudanar da taron yin sallar jana'iza a kan jikkunan iyalan shahidin jagoran Iran, tare da halartar ɗimbin masu makoki da masu ziyara a Harami Mai Tsarki na Imam Husaini (AS).
Your Comment